An kashe wasu matasa 2 aka kone gawarsu, duba dalili


Fusatattun matasa sun yi ma wasu yan fashi da makami su biyu dukan ajali daga bisani suka banka wa gawarsu wuta a garin Ughelli ranar Talata 16 ga watan Fabrairu.

Rana ta bace wa yan fashin ne bayan matasa sun kama su yayin da suka yi ma wani mutum fashi.

Nan take jama'a suka damke su kuma suka aika su barzahu suka kone gawarsu.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN