An kama yar shekara 47 bisa zargin satar mota a Kano


Rundunar yansandan jihar Kano ta kama wata mata yar shekara 47 mai suna Hauwa Mustapha, tare da wani mutum bisa zargin satar mota da kwarewa wajen fasa gidajen jama'a domin yin sata.

Kakakin yansandan jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ne ya shaida wa manema labarai a Birnin Kano. Ya ce matar ta taba aikata laifi a baya, watau Ex convict ce.


A cikin harshen Turanci Haruna ya ce:

“On the 19/01/2021 at about 0330hrs, team of Operation Puff Adder led CSP Alabi Lateef while on intelligence-led patrol along Zaria Road Kano arrested one Hauwa Mustapha, ‘f’, 47 years old, of Naibawa Quarters, Kano and one Auwalu Ibrahim, ‘m’, 28 years, of Brigade Quarters Kano, while driving a Motor Vehicle Honda Accord, Ash in colour, moving in a suspicious manner,” said Haruna.

“Upon search, breaking implements were found concealed inside the vehicle. The suspects confessed to have conspired with two others now at large, broke a stationary parked vehicle along Mariri Quarters Kano and stole eight cartons of Swan Bottle Water. All the suspects confessed committing the crime and also confessed to be ex convicts. Investigation is in progress.”Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN