Rundunar sojin Najeriya ta fitar da sanarwar cewa za ta fara rijistan masu son shiga aikin soji 81 Regular Recruit Intake na Trades/Non Tradesmen and women Wanda za a fara ranar 15 ga watan Fabrairu, 2021. Za ka iya yin rijista ta wannan shafi https://recruitment.army.mil.ng
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari