Sirrin Mangoro wajen maganin cutar gyambon ciki ko olsa, ciwon ciki da sanyi


Idan kana fama da matsalar gyambon ciki watau ulcer, ciwon ciki, ciwon mara, kaikayin gaba, zubar ruwa a gaba da ya danganci sanyi, sai ka samo kwallon Mangoro 

1. Ka cire kwallon Mangoro sai ka shanya shi har ya bushe kwarai.
2. Ka nike busasshen kwallon Mangoro har ya zama gari.
3. Sai ka dinga sha da zuma, ko a nono, ko a ruwa.

Da yardar Allah za ka sami sauki.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN