Yanzu yanzu: Gawamna Bàgudu ya bayar da umarnin biyan kudade da cika bukatun ma'aikatan jihar masu yajin aiki


Gwamnan jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bàgudu ya bayar da umarnin biyan kudin hutun ma'aikatan jihar da ke mataki- na 7 zuwa sama.

Kazalika wata majiya Mai tushe ta tabbatar Mana cewa Gawamna Bàgudu ya aminta da cika muradun da ma'aikatan jihar Kebbi karkashin kungiyar kwadago na jihar Kebbi ta gindaya guda biyar.

Kazalika mun samo cewa yanzu haka ana ci gaba da tsare tsare kan làmarin kuma har wasu ma'aikatan sun fara samun sakon shigar kudaden a asusun Bankin davsuke hulda.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN