An kama saurayi da ke shigan mata domin neman kwastoman Luwadi


Rundunar Amotekun a jihar Oyo ta kama wani saurayi da ke shigar mata domin saduwa da abokan huldar luwadi a Birnin Ibadan.


Abiodun Amusat ya fada hannun jami'an tsaro na yankin jihohin Yarbawa Amotekun inda suka kamashi sanye da Hijabi.


Bayanai daga bincike da Amotekun ta fitar dangane da kama Abiodun, sun ce wanda aka kama yana amfani da wannan tsari domin saduwa da kostomominsa da suke daukan sa domin aikata Luwadi.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari