Yadda wata al'umma ke tone gawa bayan shekara 7 domin su yi rawa da ita a Afrika


A tsibirin Malagasy na nahiyar Afrika, al'umman kasar na aiwatar da wata al'ada na tone gawa bayan ta yi shekara 7 da binnewa, sai a hada kasusuwan a wani sàbon Likkafani sai a daureta, daga bisani a dauki gawar sai a zagaya gari ana rawa da ita.


Ana Kiran wannan al'ada "Famadihana" Bayan an kammala wannan rawar al'ada, sai a sake komawa da ita kabar a binneta.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN