Duba yarinyar da ta fi kowace mace yawan gashin jiki a doron Duniya


Allah Mai iko kan komi, wata yarinya mai suna Supatra yar kasar Thailand, ta kasance wacce ake cewa ita ce yarinya mafi yawan gashin jiki a doron Duniya.


Supatra, ta sha tsananin tsangwama daga jama'an garinsu, saboda yawan gashin jikinta da ya rufe fuskarta.


Sai dai a gefe daya kuma, lamarin ya jawo wa Supatra daukaka. Domin dai lamarin ya sa ta yi suna tare da yin fice a kasar Thailand da Duniya baki daya.


Kazalika, Supatra ta sami saurayi daga karshe sakamakon yadda ta sami daukaka bayan gidajen jaridu sun yi ta wallafa labari da hotunanta.

Ta aske gashin jikinta a shirye shirye na aure da sabon masoyinta, lamari da ya fito da kyaun surar fuskarta a fili.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN