Saurayi ya turo budurwarsa daga bene hawa 5 ta mutu, duba dalili


Wata yarinya mai shekara 23 ta mutu bayan saurayinta ya turo ta daga dakinsa da ke hawa na biyar ranar Asabar 23/1/2021 da karfe 6:30 na safe.


Laramarin ya faru a gida mai lamba N0.6 Orakwe close,fizzle Awada Obosi a karamar hukumar Idemili ta arewa a jihar Anambra.


Yansanda sun kama saurayin mai suna Nonso Eze mai shekara 37, daga bisani sun kai yarinyar asibiti inda Likitoci suka tabbatar da mutuwarta.


Ana zargin cewa Nonso ya turo budurwarsa ne daga dakinsa da ke hawa na biyar a bene da yake haya tare da budurwarsa bayan wata zafafan cacan baki tsakanin su.

Yan sanda sun dauki takalman mata na budurwarsa da suka samu a dakin da kuma kwararon roba da ba a yi anfani da shi ba wanda suka hada a kayakin shaida da suka samu a wajen da aka aikata laifi.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN