Uwargida ta kashe mijinta da tsinin takalmin mata


Wata mata da ba a ambato sunanata ba ta kashe mijinta a unguwar Ugbwangwe da ke Warri a jihar Delta.

Shafin ISYAKU.COM ya samo cewa matar ta kwashe komatsanta ta fice daga gidan mijinta wata biyu da suka gabata, amma ta up dake dawowa domin tayar da fitina.

Kazalika rahotanni sun ce matar wacce ke da Yaya biyu tare da mijinta, ta taba karya masa kafa wajen rigima da rashin hankali.

Mun samo cewa matar ta dawo gidan ne ta tarar da mijin yana sa kudin kati da ya sayo a wayarsa, kwatsam sai tavcirr takalminta ta juya wajen tsinin takalmin ta kwada masa a keyarsa, sakamakon haka ya fadi nan take.

An garzaya zuwa asibiti da mijin, sai dai nan take Likitoci suka tabbatar da mutuwarda bayan gudanar da gwaje gwaje.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN