Hotunan yadda aka kama wani mutum bisa zargin sa Laya a kabari


An kama wani mutum Mai matsakaicin dhekarau a karamar hukumar Gembu da ke jihar Taraba yayin da ake zargin cewa Yana kokarin binne wata Laya a cikin Makabartar garin ranar Litinin.


Jama'a sun damke wannan mutum kuma suka yi masa tambayoyi. Sai dai an kasa gane manufar rubutu da ke rubuce a takardar da aka nade a cikin Layar.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN