Wata mata ta sayar da Jaririn da ta haifa a kan N100.000, duba dalili


Wata mata a jihar Ondo ta sayar da jariri da ta haifa a kan kudi naira dubu dari kacal N100.000.

Matar mai suna Seun Oladayo mai shekara 22 a Duniya, ta sayar ma wani Pasto Jaririn ne jim kadan bayan ta haife shi. Daga bisani Pastor ya sanar da jami'an tsaro.

Matar yar asalin garin Abejoye ce da ke garin Ondo a karamar hukumar Ondo ta yamma.

Mun samo cewa wanda ya yi mata cikin ya rabu da ita ya gudu tun lokacin da ta shaida masa cewa tana da juna biyu.

Ta ce tsananin wahala da kuncin rayuwa ya sa ta yanke shawarar sayar da Jaririn.

Yan sanda sun kama matar kuma auna gudanar da bincike.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN