Hotuna: An kashe wani dan acaba an gudu da babur din shi a jihar Sokoto


Wani bawan Allah ya mutu bayan barayin babur sun sassare shi lokacin da yake kan hayarsa ta kaiau kauyen Dundaye a hanyar Jami'ar Usman Dan Fodio a Birnin Sokoto ranar Laraba 20 ga watan Janairu.


Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo cewa barayin sun yi awon gaba da babur da suka kwace. a wajen sa.


Kawo lokacin rubuta wannan rahotu babu bayani ko akwai wanda ya sanshi.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN