Duba hotunan mace yarsanda mafi kyaun surar jiki a Afrika


Allah ya albarkaci matan nahiyar Afrika da aiki tukuru, hazaka, kokari da kuma kirar surar halitta mai kyau da ke iya daukan hankalin namiji.


Wani hoton yarsandan kasar Ghana mai suna Ama Serwaa Dufie da ya bayyana a intanet ya tayar da kura ga ma'abuta sharhi a yanar gizo, inda wasu jama'a ke hasashen cewa Ama ce macen yar sanda mafi kyaun surar jiki a matan yan sandan Afrika.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN