Kotu ta bayar da umarnin kama Donald Trump, duba dalili


Wata Kotun kasar Iraqi ta bayar da Warantin kama shugaban kasar Amurka mai barin gado Donald Trump sakamakon bincike da take gudanarwa kan kashe wani Kwamandan kasar mai suna Abu Mahdi Al-Muhandis.

An kashe Al-Muhandis ne a wani harin jirgi maras matuki na kasar Amurka sakamakon harin neman kashe Janar Qasem Soleimani, babban Kwamandan zaratan sojin juyin juyi hali na kasar Iran yayin wani ziyarar aiki a kasar Iraqi. Manyan hafsoshin guda biyu sun mutu tare da sauran jama'a a wannan hari na 3 ga watan Janairu 2020.

Mai rahotu na musamman na MDD kan kashe kashe na babu gaira babu dalili a kasar Iraqi Agnes Callamard, ta ambato kisan a matsayin rashin dalili.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN