Shafin ISYAKU.COM ya samo cewa mahaifiyar yarinyar ta gano haka ne lokacin da take yi wa yarinyar Wanka, sai ta gan jini yana fitowa daga al'aurar yarinyar. Sakamakon haka ya tambayi yarinyar wacce ta gaya wa mahaifiyar ta cewa direban motar makarantar su ne ya yi lalata da ita.
Kakakin yansandan jihar Ondo DSP Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce:
”The victim stated further that after the driver had dropped all other school children at their various homes, she was the only person left on the bus.
This gave the driver opportunity to park somewhere along the road and defiled the little innocent girl.
Upon the report, the Dpo Ogijo division CSP Muhammed Sulaiman Baba detailed his operatives to go after the suspect and he was subsequently arrested.
The victim was quickly taken to general hospital for treatment and the doctor’s report confirmed that she had been sexually abused.
On interrogation, the suspect admitted that he actually committed the crime.”
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari