Ɗaliban Kwankwasiyya sun kamo hanyar dawowa Najeriya daga Indiya bayan su kammala karatunsu. Wasu daga cikin ɗaliban da gidauniyar Kwankwasiyya ta kai ƙasar Indiya domin yin digiri na biyu, sun kamo hanyarsu ta dawowa Najeriya bayan kammala karatunsu,
Indai Ba'amantaba tun Ranar 25 ga watan Satumbar 2019, rukunin daliban farko da gidauniyar ta dauki nauyi su ka sauka a ƙasar Indiya domin fara karatu.
Munsamu Wannan Labarinne Daga DABO FM takuma tattara cewar wasu daga cikin daliban sun taso a daren jiya Juma’a daga filin sauka da tashin jirage na Indira Gandhi da ke birnin Delhi, babban birnin ƙasar.
Daka Alhaji Sani Sani Maigatari
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari