Dan sanda ya kashe jariri da kulkin yan sanda garin dukan mahaifiyar jaririn da ke goye


Wani dan sanda a kasar Zimbabwe ya kashe wani jariri mai wata 9 da haihuwa lokacin da  ya je dukan mahaifiyarsa da Kulkin yan sanda amma sai ya kwade Jaririn da yake goye a bayan mahaifiyarsa sakamakon haka ya mutu nan take.

Wannan lamari ya faru ranar Litinin, kafin Gwamnati ta sa dokar hana fita sakamakon COVID-19.

Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan intanet ya nuna yadda mahaifiyar yaron ta rike gawar Jaririn da hannu daya kuma ta damke dan sandan da hannu daya yayin da dan sandan ke kokarin kwace kansa.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari