Bidiyon yadda yan mata suka yi dambe saboda saurayi


A jihar Anambra, wasu yan mata sun dambace a bainar jama' da tsakar rana saboda tsananin kishin wani saurayi.

Wani faifen bidiyo da ya bayyana a shafin Twitter, ya nuna yadda wadannan yan mata suka wulakanta kansu a gefen titi kiri kiri da rana tsaka wajen ba hammata iska ta hanyar dambe har da kaye irin na kokuwa.

Latsa nan ka kalli bidiyo: 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN