Mata mai tuka babur ta mutu sakamakon hatsari - Hotuna


Wata mata da ke tuka babur ta mutu bayan ta sami hatsari da babur da take tukawa a daren jiya a kusa da gidan man Gwollu da ke yankin gu dumar Sissala ta yamma a kasar Ghana.Matar tana tuka babur kirar Aloba Motorbike wanda ke dauke da lamba M-15-AS 614 kafin hatsarin da ya yi sanadin mutuwarta


Babu wani bayani kan musabbabin aukuwan hatsarin, sai dai tuni aka kai gawarta dakin ajiye gawa na Asibitin Gwollu.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN