An nada dan shekara 10 a matsayin basarake a kasar Igbo, duba dalili


Birnin Anam da ke karamar hukumar Anam ta yamma a jihar Anambra, ta nada yaro mai shekara10 da haihuwa a Duniya a matsayin basarakensu.

An nada yaron a matsayin mukamin sarautan Igwe Olanme ll na Iyiora Anam, mafi dadewa a Anam kuma gari mafin kankanci a  Anam.


Wannan yaro shi ne basaraken Igwe mafi kankanta a shugabancin sarautun kasar Igbo da ke yamma maso gabacin Najeriya. Ya gaji sarautar be bĂ yan mutuwar mahaifinsa.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN