Gwamnan jihar Borno,
Babagana Zulum, ya tarba sojoji daga Kamaru a ranar Alhamis. Sojojin sun
isa gidan gwamnati da ke Maiduguri, babban birnin jihar.
A taron, gwamnan ya bukaci sojojin Kamaru da su taimaka wurin kawo
karshen 'yan ta'addan Boko Haram, jaridar Punch ta wallafa.
Kwamandan rundunar soji na 4, Janar Saly Mohammadou, ya jagoranci
sojojin Kamaru zuwa gidan gwamnatin.
Kwamandan Sector 1 Multinational joint Task Force, Janar Bouba Debekreo,
Birgediya janar Essoh Jules-Cesar, GOC 7 Div Bridgdier, Janar AK.
Ibrahim da sauransu ne suka raka su.
A cewar Zulum, sojojin Kamaru sun zo Najeriya ne don su taya sojojin
Najeriya wurin yaki da ta'addanci a wuraren tafkin Chadi.
Kamar yadda yace, "Mafi yawan mutanen Kamaru da Najeriya suna da al'adu
iri daya. Duk da rashin tsaron ya shafin yankin tafkin Chadi, kuma hakan
ya shafin tattalin arzikinmu. Shiyasa yakamata mu taru mu yaki rashin
tsaro.
"Batun siye da siyarwa tsakanin iyaka, dukanmu mun san Banki. Muna
iyakar kokarin ganin mun kara bude kasuwar Banki da kuma titunan Banki.
Yanzu ya kamata mu bayar da hadin kai wurin kawo karshen rashin tsaro,
don jama'a su samu damar yin tafiye-tafiye yadda suka saba."
A wani labari na daban, babban malamin addinin musulunci na jihar
Kaduna, Dr Ahmad Abubakar Gumi, ya ce rikicin kudancin Kaduna ya dauki
lokaci mai tsawo, Daily Trust ta wallafa.
A cewarsa, ya zama tilas mutanen kirki, maza da mata, su hada karfi da
karfe wurin kawo karshen rikicin addinin.
Dr Gumi, wanda shine shugaban KHF ya fara shirin kawo karshen rikicin
addini da ke addabar kudancin Kaduna, wanda yake hana cigaba da zaman
lafiya. Read more: https://hausa.legit.ng/1389667-taaddanci-zulum-ya-karba-bakuncin-wakilan-dakarun-sojin-kamaru.html
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya tarba sojoji daga Kamaru a ranar Alhamis. Sojojin sun isa gidan gwamnati da ke Maiduguri, babban birnin jihar.
A taron, gwamnan ya bukaci sojojin Kamaru da su taimaka wurin kawo karshen 'yan ta'addan Boko Haram, jaridar Punch ta wallafa. Kwamandan rundunar soji na 4, Janar Saly Mohammadou, ya jagoranci sojojin Kamaru zuwa gidan gwamnatin.
Kwamandan Sector 1 Multinational joint Task Force, Janar Bouba Debekreo, Birgediya janar Essoh Jules-Cesar, GOC 7 Div Bridgdier, Janar AK. Ibrahim da sauransu ne suka raka su.
Kwamandan Sector 1 Multinational joint Task Force, Janar Bouba Debekreo, Birgediya janar Essoh Jules-Cesar, GOC 7 Div Bridgdier, Janar AK. Ibrahim da sauransu ne suka raka su.
A cewar Zulum, sojojin Kamaru sun zo Najeriya ne don su taya sojojin Najeriya wurin yaki da ta'addanci a wuraren tafkin Chadi. Kamar yadda yace, "Mafi yawan mutanen Kamaru da Najeriya suna da al'adu iri daya.
Duk da rashin tsaron ya shafin yankin tafkin Chadi, kuma hakan ya shafin tattalin arzikinmu. Shiyasa yakamata mu taru mu yaki rashin tsaro. "Batun siye da siyarwa tsakanin iyaka, dukanmu mun san Banki. Muna iyakar kokarin ganin mun kara bude kasuwar Banki da kuma titunan Banki.
Duk da rashin tsaron ya shafin yankin tafkin Chadi, kuma hakan ya shafin tattalin arzikinmu. Shiyasa yakamata mu taru mu yaki rashin tsaro. "Batun siye da siyarwa tsakanin iyaka, dukanmu mun san Banki. Muna iyakar kokarin ganin mun kara bude kasuwar Banki da kuma titunan Banki.
Yanzu ya kamata mu bayar da hadin kai wurin kawo karshen rashin tsaro, don jama'a su samu damar yin tafiye-tafiye yadda suka saba."
A wani labari na daban, babban malamin addinin musulunci na jihar Kaduna, Dr Ahmad Abubakar Gumi, ya ce rikicin kudancin Kaduna ya dauki lokaci mai tsawo,
A wani labari na daban, babban malamin addinin musulunci na jihar Kaduna, Dr Ahmad Abubakar Gumi, ya ce rikicin kudancin Kaduna ya dauki lokaci mai tsawo,
Daily Trust ta wallafa. A cewarsa, ya zama tilas mutanen kirki, maza da mata, su hada karfi da karfe wurin kawo karshen rikicin addinin. Dr Gumi, wanda shine shugaban KHF ya fara shirin kawo karshen rikicin addini da ke addabar kudancin Kaduna, wanda yake hana cigaba da zaman lafiya.
Source: legit
Source: legit
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari