Yanzun nan: Yan bindiga sun sace shugaban ma'aikatan jihar Edo sun kashe direbansa


Yan bindiga sun sace shugaban ma'aikatan Gwammnatin jihar Edo Mr. Anthony Okungbow a cikin jihar.

Daily Trust ta ruwaito cewa an sace shi ne a kan hanya daga wajen birnin Benin.

Kazalika Jaridar ta ambato cewa hatta direbansa ma ya mutu bayan yan bindigan sun harbe shi da bindiga.

Sai dai a cewar rahotun, wani jami'in tsaro ya ce akwai rahotanni da ke cin karo da juma dangane da yadda aka sace shugaban ma'aikatan.

Jaridar ta ce Kawamishinan yan sandan jihar Mr. Babatunde Kokumo,da Kakakin hukumar yansandan jihar Edo Mr. Chidi Nwabuzor basu amsa kiraye kirayen wayar salula da aka yi masu ba dangane da lamarin.

Gwamna Godwin Obasaki ya ya nada Okungbowa a matsayin shugana Ma'aikatan jihar Edo a watan Mayu 2020.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN