Wani Likita dan Najeriya da ke zaune a Sugar land na Texas a kasar Amurka mai suna Benjamin Okigbo , ya shake matarsa mai susnaTheresa Okigbo har ta mutu.
Bayan kashe matarsa, Okigbo ya yi kokarin kashe yayansa biyu masu shekara 21 ta hanyar shake su. amma sun tsira.
Daga bisani Okigbo ya rataye kanshi har ya mutu.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari