Malamin Chochi ya yi wa mata 20 masu addu'a a chochinsa cikin shege, ya ce umarnin Mala'iku ne


Wani Pastor Malamin Chochi mai shekara 53, Timothy Ngwu ya yi wa mata masu halartar addu'a a Chochinsa su 20 cikin shege da sunan cewa Mala'iku ne suka umarcev shi ya yi masu ciki.

Yanzu haka wannan Pastor yana tsare a Shelkwatar yansandan jihar Enugu.

Timothy Ngwu, shi ne shugaban ‘General Overseer’ na  Vineyard Ministry of the Holy Trinity da ke garin  Enugu.

Kakakin yansandan jihar Enugu Ebere Amaraizu, ya ce yan sanda na tuhumar Pastor Timothy da laifukan yin jima'i ta hanyar yaudara.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN