Hazikin dan sanda mai basira Sgt Sani Sani ya sami karin girma a jihar Rivers


Daya daga cikin yansandan asalin arewa daga jihar Kano Cpl Sani Sani ya sami karin girma zuwa mukamin Seargent a karin girma da aka yi wa jami'an yan sanda makonni da suka gabata.

Sgt Sani Sani na aiki a Shelkwatar yansanda da ke Port Harcourt a jihar Rivers.


Mawallafin Mujallar ISYAKU.COM na masa tare da sauran yan arewacin Najeriya da ke aikin dan sanda murna tare da fatar alhairi, da neman kariya daga Allah wajen kiyaye ku, iyalanku da gamawa lafiya.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN