Gargadi: Duba munanan hotunan yadda yan kungiyar asiri suka kashe saurayi da budurwarsa


Rikici tsakanin wasu kunguyoyin asiri guda biyu ya yi sanadin kashe wata budurwa da saurayinta a cikin al'umman Oriuzor da ke karamar hukumar Ezza ta arewa a jihar Ebonyi ranar Lahadi 29 ga watan Nuwamba.

An kashe masoya Chinenye tare da saurayinta Chinedu Nwode sakamakon rikicin gaba tsakanin kungiyoyin asiri na Baggers da na Aye Confraternities.


An kashe masoyan ne lokacin da suke dawowa daga wajen wani bikin zanen suna da aka yi ma wani jariri a garin Oriuzor zuwa Onueke.

Kakaklin hukumar yansandan jihar DSP Loveth Odah, ta tabbatar da faruwar lamarin ranar Talata 2 ga watan Disamba.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN