An sassare mataimakin Kwamishinan yansandan MOPOL da adda har ya mutu a birnin Calabar


An yi wa mataimakin Kwamishinan yansanda mai suna Egbe Eko Edum kisan gilla a birnin Calabar na jihar Cross River.

An farmaki mataimakin Kwamishinan ne a babban titin Murtala Muhammed da ke Calabar da misalin karfe 1 na rana, ranar Laraba 2 ga watan Disamba.

Edum shi ne Kwamandan zaratan yansandan kwantar da tarzoma na Squadron 73. An sassare shi ne da adda a wurare da dama  kuma aka bar gawarsa a gefen titi.

The deceased was on his way home when he was attacked along Murtala Muhammed highway in Calabar around 1am on Wednesday December 2. 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN