Kayya: An kama mahaifi da ke lalata da yayansa mata da sanin mahaifiyarsu har shekara 3


Fusatattun jama'a sun yi wa gidan wasu ma'aurata tsinke sakamakon zargin cewa wani mutum yana lalata da yayan cikinsa guda biyu duk da yake matarsa tana sane da abin da yake aikatawa.

Bayanai sun nuna cewa daya daga cikin yan iyalin mutumin ne ya yi zargin haka, kuma ya yi kara ga sauran yan iyalin magidancin, sakamakon haka suka gudanar da bincike kan lamarin.

An yi wa matar tambayoyi, kuma ta shaida wa iyalin mijinta cewa ta san cewa magidancin yana lalata da yayansu har tsawon shekara uku 3, amma ta yi shiru domin tana sonshi.

Hatta wani matsafi aka gayyato wanda ya kara jaddada cewa magidancin yana lalata da yayansa. Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN