An yi wa shugaban matasa bulala a bainar jama'a sakamakon yi wa karamar yarinya fyade


An yi ma wani matashi mai suna Erumu buloli a bainar jama'a a garin Ekpan da ke karamar hukumar Uywie a jihar Delta.

An kama wannan matashi yana lalata turmi tabarya da wata karamar yarinya da sanyin safiyar Litinin 7 ga watan Disamba.


Wanda aka kama shugaban matasa na tsakiya ne mai barin gado a garin Ekpan, kuma yana kokarin yin takaran kujerar mataimakin shugaban kungiyar tsakiya na hadin kan matasan garin Ekpan kafin faruwar wannan lamari.


Kazalika rahotanni sun ce Erumu ya fito daga iyali da ke fadi a ji a garin Ekpene 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari