Matashi Likita ya rasu a hatsarin mota a jihar Katsina tare da abokinsa


A jihar Katsina, wani matashi Likita da ya kammala karatun Likita a kasar China, ya rasa ransa tare da abokinsa a wani hadarin mota a hanyar Dutsinma zuwa Katsina da misalin karfe 3 na ranar Asabar 5 ga watan Disamba.


Abokan juna Dr. Sadiq Yahaya Zakka, da Auwal Shehu Danfaranshi sun gamu da ajalinsu ne bayan motar da suke tafiya a ciki kirar Toyota Camry ta fadi kuma ta kama da wuta.


Zaki na Shirin zuwa aikin Yi wa kasa hidima na NYSC kafin faruwar lamarin.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN