Hotunan yadda matashi ya sha dan karen duka bayan ya yi wa karamar yarinya fyade a Chochi


An kunyata wani matashi ta hanyar yi masa buloli a bainar jama'a kuma aka zagaya da shi a cikin gari bayan ya yi wa karamar yarinya fyade a cikin Mujami'a ranar 18 ga watan Disamba.

Wannan matashi ya sha duka ne bayan ya aikata lafin fyade wa karamar yarinyar a cikin wani dakin Mujami'an bayan ya yi barazanar cewa zai kasheta da wuka da ya zaro yana yi mata barazana da ita.


Kakar yarinyar ce ta kula da halin da jikanyarta take ciki, sakamakon haka ta yi mata tambayoyi da ya yi sanadin kama wanda ya aikata mata fyade.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari