Gwamnatin jihar Sokoto za ta gina ofishin yansanda guda 12 a kan kudi N37m kowane daya


Gwamnatin jihar Sokoto za ta gina ofisoshin yan sanda guda 12 a kan kudi Naira Miliyan talatin da bakwai N37 kowanne.

Daraktan tsare tsare na ma'aikatar kananan hukumomi Alhaji Sani Ahmad ne ya ya shaida wa manbobin Kwamitin kula da kananan hukumomi a Majalisar Dokoki na jihar Sokoto ranar Juma'a a karamar hukumar Dange/Shuni.

Shugaban Kwamitin Alhaji Habibu Modaci (PDP Isa) tare da tawagarsa sun je wajen da ake gina ofishin yan sanda a Dange a ci gaba da zagaye da yake yi na ganewa kansa ayyuka da ma'aikatar ke yi.

Ahmad ya ce  ana samun ci gaba a ayyuka da ake gudanarwa karkashi wannan shirin.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN