Allah ya yi wa Aminu Seniora rasuwa


Allah ya yi wa Aminu Musa Fakai rasuwa da misalin karfe daya na dare ranar Laraba 2 ga watan  Nuwamba, a Asibitin Martha Bamayi da ke garin Zuru bayan gajeruwar rashin lafiya.

Kafin rasuwarsa, Aminu ya koyi aikin gyaran ingizon wayar salula a SENIORA Tech Birnin Kebbi, inda ya yi fice ya kuma Zama daya daga cikin mashahuran masu gyaran ingizon wayar salula da ake takama da su a garin Birnin Kebbi.

Aminu ya rasu ya bar mahaifiyarsa da yan uwansa maza da mata., sai matarsa da diya .


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN