Duba yadda soji ya yi wa budurwa dan karen duka ya yi kokarin cire mata rigar nono a titi (Bidiyo)


Wani soji da ba a gane ko waye ba kawo yanzu, ya yi wa wata yarinya sumbur wai domin ta saka sutura da ke bayyana tsiraici a unguwar Oju-Ore da ke garin Ota a jihar Ogun.

Ganau ba jiyau ba ya ce sojin ya sauko ne daga cikin wata motar Bas, haka kawai sai ya farmaki wannan yarinya da take sanye da farin gajeren wando taana takawa da kafa a gefen titi.

Rahotanni sun ce sojin ya kai wa yarinyar mari, sai ta yi kokarin ta tsere, amma sai ya jawo kitson gashin kanta mai tsawo da karfin tsiya.. Ya kuma yi kokarin cire mata rigan nono amma jama'a suka shiga atsakani.

Bayan ya yi mata dukan fitan albarka, sai ya sake shiga motar Bas ya yi tafiyarsa.

KALLI BIDIYON LAMARIN Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN