An yi wa barwon babur dukan ajali a jihar Bauchi


Fusatattun jama'a sun kashe wani mutum mai suna Sani Alhaji Dalori sakamakon kasancewa cikin yan fashi da makami da suka farmaki wani mutum mai suna Muhammadu Adamu a  gidansa suka sassare shi da adduna suka dauke masa sabon babur Bajaj sabo ful mai darajar N270,000 a kauyen Duwaduwa da karfe 2:30 na safe.


Sai dai yayin da suke kokarin tserewa, Muhammadu ya yi ta kururuwa, lamari da ya sa jama'a suka bi su har suka kama Sani Alhaji Dolari suka yi masa dukan ajali. Saura kuma suka tsere.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN