Jami'an kungiyar yan banga sun hala wani dan fashi da makami a garin Ubiaja da ke karamar hukumar Esan ta kudu a jihar Edo ranar Asabar 5 ga watan Disamba.
An halaka dan fashin ne bayan kungiyarsa sun buda wa yan banga wuta da bindiga lokacin da suka gan su cikin dare.
Bayanai sun ce yan bangan sun fuskanci yan fashin ne alokacin da suka sami labarin cewa yan fashin suna aikata fashi da makami a Asibitin Ogbeide, sakamakon haka harbe harbeya kaure tsakanin yan fashin da yan bangan. Daga bisani yan banga suka rinjayi yan fashin.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari