Da gaggawa soji sun aika wasu Yan bindiga barzahu a Zamfara


Sojin Najeriya masu aikin Operation Hadarin Daji sun halaka wasu yan bindiga a kauyukan Magizawa
, Kani, Zango, Tabanni da kauyen Nasamu a karamar hukumar Kaura Namoda a jihar Zamfara

.

Sojin sun yi wannan nassara ne sakamakon amfani da bayanan sirri da suka samu kan ahyukan yan bindigan.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari