An kama masu yi wa mutane yankan rago domin tsafi


Yan sandan jihar Ondo a kudancin tarayyar Najeriya, sun kama wasu mutum uku bisa zargin kashe mutane ta hanyar yi masu yankan rago a wani gida a garin Igbokoda, da ke karamar hukumar Ilaje a jihar ta Ondo.

Wadanda yan sanda suka kama su ne Bode Omoboye, Eric Ogungbamila da Tayo Loto wanda ake zargi da kasancewa mai yi masu leken asiri.

Sanarwar yansanda ya nuna cewa ana tsare da mutanen a ofishin yansanda na Igbokoda yayin da ake ci gaba da bincike.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari