Da duminsa: An kama mata da ta saci yaro, duba hukunci da jama'a suka yi mata


Rahotanni daga jihar Nassarawa a Najeriya sun ce an kama wata mata mai satar yara tana sayar wa matsafa mai suna Lisa.


Fusatattun matasa sun yi wa Lisa dan karen duka bayan sun Kamata ta saci wani yaro a garin Laminga da ke karamar hukumar Nassarawa ranar 8 ga watan Disamba.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN