Jarumin finafinan Kannywood Nuhu Abdullahi da ya Angonce mako da ya gabata ya mika godiyarsa ga dinbin masoyansa, yan uwa da abokan arziki da suka halarci daurin aurensa.
Nuhu Abdullahi ya ce " Salam, ina son nayi anfani da Wannan dama nagodewa dukKanin wadanda suka halarci daurin aurena, da Kuma ragowar bukukuwa, Allah yasa da alkhairi YA kuma bar zumunci, amin".
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari