Yarinya yar shekara 8 ta mutu bayan ta fada cikin rijiya garin diban ruwa da safe a jihar Kano


Wata yarinya mai shekara 9 ta mutu bayan ta fada a cikin rijiya yayin da take diban ruwa a garin Kwanar Kanawa, da ke karamar hukumar Gezawa a jihar Kano.

Kakakin hukumar kashe gobara ta jihar Kano Malam Saidu Muhammad ne ya sanar da haka a wata takarda da ya fitar ranar Juma'a 20 ga watan Nuwamba.


Ya ce hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta sami kiran gaggawa ne daga Kwanar Gezawa da karfe 8 na safe ta ofishin yansanda na Gezawa.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN