Haka Allah ya nufa, inji mahaifi da ya kashe yayansa biyu a jihar Niger


Yan sandan jihar Niger sun kama wani mutum mai suna Abubakar Maidabo bisa zargin kashe yayansa guda biyu.

Rahotanni sun ce manhaifin yaran ya boye gawarsu a cikin daji bayan ya kashe su.

Kakakin hukumar yansandan jihar Niger Wasiu Abiodun ya sanar da haka a wata takarda da ya ba manema labarai ranar Juma'a 20 ga watan Satumba 2020.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN