Muhammadu Durugu, Dattijo da ya gina Fadar Sarakuna da Masallatai kasar Hausa


Muhammadu Durugu wanda aka fi sani da suna Babban Gwani, fitaccen mai tsara gine gine ne a karni na 19 a kasar Hausa.

Babban Gwani ne ya yi fasali kuma ya gina Fadar Sarakuna a Bauchi, Birnin Gwari, Kano, Katsina da Zaria. Kazalika, shi ne ya gina  Fadar Sarki a Zaria da Masallacin Juma'a na Zaria a zamaninsa.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN