Yarinya yar jihar Osun ta Musulunta a Masallacin Haliru Abdu jihar Kebbi


Wata yarinya mai suna Mama, yar asalin jihar Osun, ta Musulunta a Masallacin Juma'a na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi bayan kammala Sallar Juma'a 27 ga watan Nuwamba.

Mama ta zama Lauratu bayan ta karbi kalmar shahada a gaban Limamin Masallacin Juma'a bayan kammala Sallar Juma'a.


Lauratu tana zaune a unguwar Badariya da ke yammacin garin Birnin kebbi.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari