Yadda ma'aurata suka sace Jariri mai kwana 3 da haihuwa a jihar Kaduna


Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kaduna ta cafke wasu ma’aurata da laifin satar jariri dan kwana uku da haihuwa.

A wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Mohammed Jalige ya fitar, ta ce rundunar‘ yan sandan jihar ta samu korafi game da batan jaririn a ranar 9 ga Nuwamba. 

Bayan samun korafin, sai jami’an rundunar suka fara aiki nan take, suka tattara bayanan sirri, sannan suka yi nasarar cafke wadanda ake zargin; Kabiru Suleiman 30yrs (Miji), Aisha Musa 19yrs (Mata), da Salamatu Musa mai shekaru 27 duk suna zaune a titin Abuja Road Rigasa.

Bayan binciken kwakwaf akan wadanda ake zargin, sun kuma amsa laifin kuma za a gurfanar da su a kotu don fuskantar sakamakon abin da suka aikata.


On receipt of the complaint, the operatives of the command immediately  swung into action, gathered sufficient intelligence, and succeeded in arresting the suspects namely; Kabiru Suleiman 30yrs (Husband), Aisha Musa 19yrs (Wife), and Salamatu Musa  27yrs of age all resident of  Abuja Road Rigasa.

It is worthy to note that the suspects started nurturing the evil plan during the early period of the pregnancy by coming closer to the expectant mother in the guise of friendship and succeeded in whisking away the baby three days after delivery to an unknown destination.”the statement read.”

Upon investigation the suspects confessed to the crime and will be charge to court to face the consequences of their action.” the statement read

Source: hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN