
Yanzu yanzu: Gwamnan jihar Niger Abubakar Bello ya kamu da cutar korona
November 09, 2020
Comment
Gwamnan jihar Niger Abubakar Bello ya kamu da cutar COVID-19.
Gwamnan ya fitar da wannan sanarwar ne a shafinsa na Twitter. Ya ce sakamakon haka ya killace kansa.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
0 Response to "Yanzu yanzu: Gwamnan jihar Niger Abubakar Bello ya kamu da cutar korona"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka