Yadda zababben shugaban kasar Amurka Biden ya duka gaban yaro bakar fata ya nemi gafara


Rahotanni daga kasar Amurka sun tabbatar cewa zababben shugaban kasar Amurka mai jiran gado Joe Biden, ya duka a gaban dan marigayi George Floyd kuma a bainar jama'a da wani dan sandan Amurka ya kashe ya nemi gafarar iyalinsa amadadin Gwamnati da jama'ar kasar Amurka.

Bayan da Joe Biden ya duka a gaban yaron marigayi George wanda bakar fata ne da dansanda farar fata ya kashe, Biden ya ce " Amadadin Gwamnati da jama'ar Amurka, da gaske daga karkashin zuciyata, na nemi gafara sakamakon wannan mutuwar gaggawa".


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari