Bidiyo: Bakanike ya sha mari da zagi a wajen shugaban wata karamar hukuma a jihar Adamawa


Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda shugaban karamar hukumar Maiha a jihar Adamawa Idi Aminu Turakin Pakka yana zagi tare da marin wani Bakanike a cikin bacin rai.

A bidiyon mai tsawon dakika 30, an ga Idi Aminu yana kalubalantar Bakaniken da zargin cutarsa, kuma tare da yi masa rainin wayo.

Yace a bidiyon "Billahillazi lahuwa tunda kai dan isaka ne, ka cuce ni,... in ce na barka da Allah,.... kana son in koya maka hankali ne, ...(Mari) durin uwaka, .....ka san waye kake magana da shi, .....ubanka ya ci buro ubanka, ......ko kana son in ci uwaka ....".

Bakanike ya ci gaba da mayar wa Idi Aminu da martani a bidiyon, kuma daga karshen bidiyon an ji wata murya da yarbanci tana cewa ai ina daukan bidiyon lamarin.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari