Wata sabuwar cuta ta bulla a jihar Kogi, ta kashe fiye da mutum 50


Fiye da mutum  50 sun mutu sakamakon bullar wani cuta da ba a san irinsa ba  a karamar hukumar Olamaboro a jihar Kogi.

Rahotun Jaridar Punch ya nuna cewa alamomin cutar sun hada ada ciwon kai, bayyanar jajayen idanu, gushewar dandano ko sha'awar abinci, rashin yi ko samun matsalar yin fitsari ko bahaya wani sa'ilin har da kangarewa daga bisani sai mutuwa.

Tun farko dai, Kwamishinan lafiya na jihar Kogi Dr. Saka Haruna, a mako da ya gabata, ya ce an sami bullar cutar a wata Ruggar Fulani da Tiv a garin Odo Ere a karamar hukumar Yagba na kudu.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari